AYOYIN RUQIYA MASU TSANANI GA ALJANNU
****************************** ********
Wayannan Ayoyin Sune ayoyin Da Aljannu basa so, haka kuma wannan ayoyi waraka ne Ga kowane ciwo.
******************************
Wayannan Ayoyin Sune ayoyin Da Aljannu basa so, haka kuma wannan ayoyi waraka ne Ga kowane ciwo.
1. SURATUL FATIHA: Ankarbo hadisi daga Kharijah dan sult
daga baffansa yace: Nazo gun Manzon Allah (saww) nayi masa sallama sai
ya amsamin, sai na riski wasu mutane suna tareda wani mutum mahaukaci,
sai dangin wannan mutumin suka cemin mun samu labarin abokinka (ko
abokinku) yazo da
alkhairi, shin awurinka akwai wani abu da zaka yi ma wannan ya warke?
alkhairi, shin awurinka akwai wani abu da zaka yi ma wannan ya warke?
Sai yayi masa Ruqyah (addu'ah) da Suratul fatiha, sai Allah
ya bashi lfy. Sai suka bani akuya, sai nazo Gun Annabi (saww) na bashi
labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?
Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shine mafi dacewa da inganci.
A duba a Abu-dawud hadisi mai
lamba 3420, da Nisa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.
lamba 3420, da Nisa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.
2. SURATUL BAQARAH : Annabi (saww) yana cewa:KADA KA
MAIDA GIDAJENKU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BASA ZAMA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.
MAIDA GIDAJENKU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BASA ZAMA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.
A duba a Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.
3. SURATUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Aamir (RA) yace, ina rike da
linzamin abin hawan Annabi (saww) a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na
saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya uqbah!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara
fada har sau 3, sai na ce mezan fada ya rasulullah (saww)?

Sai yace min ka karanta Qulhuwallahu ahada (har karshen surar ya karantamin) sannan falaq da nas har
karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi (saww) yace min: BABU WASU SURORI MASU
TSARI KAMAR WADANNAN).
karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi (saww) yace min: BABU WASU SURORI MASU
TSARI KAMAR WADANNAN).
A duba a Nisa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.
Bayan wadannan Ayoyoin Babu shakkah ALKUR'ANI dukkansa
Warakane, duk wata surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na
ubangiji ko cika alqawari ga bayi sa, ko kuma ambaton wuta da aljannu da
shaidanu kamar suratul Muminun,Yasin,Safat, Dukhan, Jinn, Hashr,
Zalzalah, Qari'ah, Kafiruun, dasauransu duka ana karantasu wurin Ruqyah,
musamman ga masu fama da
iska, ko sihiri.
iska, ko sihiri.
DAGA CIKIN AYOYINDA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON WARAKA
DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANINTA
AKWAI:
-Ayata ta 36 cikin suratul fusilat.
-Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo akissar mutumin mai yiwa Abu-hurairah sata da daddare.(bukhar i 4/487)
-Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo akissar mutumin mai yiwa Abu-hurairah sata da daddare.(bukhar i 4/487)
-Ayoyi biyu na karshen Suratul baqarah,kamar yadda bukhari yafitar 6/323.
-Ayoyi ukku na cikin suratul A'raf (ayata 54 zuwa ta 56).
- Aya cikin suratu ali-imran (aya ta 18).
-Ayoyi hudu nacikin suratul muminun (ayata115 zuwa 118)
-Ayata ta 3 cikin suratul jinn.
-Ayoyi 10 na cikin suratus safat (ayata 1 zuwa 10).
-Ayata 21 zuwa ta 24 cikin suratul hashr.
-Ayata 31 zuwa ta 34 cikin suratul rahman.
-Ayoyi biyu nakarshen suratul qalmi (51 zuwa ta 52).
INSHA ALLAHU DUK WATA CUTA DA TA GAGARA MAGANI INDAI ANA KARANTA WADANNAN SURORI DA AYOYI ZA'A SAMU WARAKA.
IMAM IBN QAYYIM YACE: Duk wanda Alkur'ani bai warkar dashi ba to babu abinda zai
warkar dashi, Idan kuma Alkur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai samu gun Allah.
warkar dashi, Idan kuma Alkur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai samu gun Allah.
Yaci gaba dace wa: Watarana ina a makka sai ciwo ya sameni
sai na nemi mai magani na rasa bansamu wani magani ba da zanyi amfani
dashi, sai na kasance ina yiwa kaina magani (ruqyah) da Suratul Fatiha
sai naga tasirinta mai ban mamaki, nazamo ina dibar zamzam sai nakaranta
fatiha na sha, sai gashi na samu waraka cikakka, har na zamo ina baiwa
mutane magani akan hakan, kuma yana
amfanardasu.
amfanardasu.
Don Allah duk Wanda Ya Samu Wannan Rubutu ya tura shi a
duka Contect dinsa da Groups dinsa ba tare da cire ko harafi daya ba (a
rubutun) domin ya zamo sadakatur Jariya a garemu mu duka.
An Gabadar da wannan Darasi a Zauren-Manazarta Whatsapp tun Shekarar 2014 a watan August.
SAKO DAGA, ZAUREN-MANAZARTA Whatsapp
Email, zaurenmanazarta8@gmail.com
No comments:
Post a Comment