MUTUM HUDU DA BA'A ANSAR SALLARSU
****************************** ***********
1. Manzon Allah (Saww) yace, Idan Bawa Ya guji Maigidansa Wannan bawan Allah Baya karban sallarsa har sai ya dawo
hannun Maigidansa.
******************************
1. Manzon Allah (Saww) yace, Idan Bawa Ya guji Maigidansa Wannan bawan Allah Baya karban sallarsa har sai ya dawo
hannun Maigidansa.
2. Da matar da Mijinta yake fushi da ita, Matar da mijinta
yake fushi da ita, itama wannan mata sallolinta Allah baya karbar su,
har sai mijinta daina fushi da ita, ya yafe mata.
3. Mutumin da yaje wurin boka, wannan mutumin shima Allah bazai amshi Sallar sa ba har tsawo kwana 40.
4. Da mutumin da yasha giya Allah ba zai karbi sallarsa ba shima har tsahon kwana 40.
Kuma bayan Rashim amsar wannan sallar ita kanta sallar zata rika tsinewa mutumen tare da Rokar masa tozarta.
Imamu Hakim Ruwaito shi kuma yace, Hadsin ya Inganta daga Shugabn halittu Manzon Allah (saww).
Ya Allah ka Tsaremu da Wannan Tabewa duniya da Lahira.
DAGA, ZAUREN-MANAZARTA.
No comments:
Post a Comment